Littafi Mai Tsarki

Luk 12:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa bawan nan ya ce a ransa, ‘Ubangijina ya jinkirta zuwansa,’ sa'an nan ya soma dūkan barori, maza da mata, ya shiga ci da sha har yana buguwa,

Luk 12

Luk 12:41-52