Littafi Mai Tsarki

Luk 11:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba mai kunna fitila ya ɓoye ta a rami, ko ya rufe ta da masaki. A'a, sai dai ya ɗora ta a maɗorinta, don masu shiga su ga hasken.

Luk 11

Luk 11:25-39