Littafi Mai Tsarki

Luk 11:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ido shi ne fitilar jiki. In idonka lafiyayye ne, duk jikinka zai cika da haske. In kuwa idonka da lahani, sai jikinka ya cika da duhu.

Luk 11

Luk 11:32-40