Littafi Mai Tsarki

Luk 11:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A Ranar Shari'a mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan su kā da su. Don sun tuba saboda wa'azin Yunusa. To, ga kuma wanda ya fi Yunusa a nan.”

Luk 11

Luk 11:28-34