Littafi Mai Tsarki

Luk 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuma Shaiɗan ya rabu a kan gāba, yaya mulkinsa zai ɗore? Ga shi, kun ce da ikon Ba'alzabul nake fitar da aljannu.

Luk 11

Luk 11:9-19