Littafi Mai Tsarki

Luk 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa da ya san tunaninsu, sai ya ce musu, “Duk mulkin da ya rabu a kan gāba, zai lalace. Haka kuma, in gida ya rabu a kan gāba, zai baje.

Luk 11

Luk 11:15-26