Littafi Mai Tsarki

Luk 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa da ikon Ba'alzabul nake fitar da aljannu, to, 'ya'yanku fa, da ikon wa suke fitarwa? Saboda haka, su ne za su zama alƙalanku.

Luk 11

Luk 11:10-22