Littafi Mai Tsarki

Luk 10:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Marta kuwa yawan hidimomi ya ɗauke mata hankali, sai ta je gunsa, ta ce, “Ya Ubangiji, ba ka kula ba, 'yar'uwata ta bar ni ina hidima ni kaɗai? Gaya mata ta taimake ni mana.”

Luk 10

Luk 10:37-42