Littafi Mai Tsarki

Luk 10:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya amsa mata ya ce, “Marta, Marta! Hankalinki a tashe yake, kina kuma damuwa kan abu da yawa.

Luk 10

Luk 10:39-42