Littafi Mai Tsarki

L. Mah 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya ce musu, “Yanzu, me na yi fiye da ku? Ai, kalar inabin Ifraimu ta fi dukan girbin Abiyezer, wato ɗan abin da kuka yi ya fi wanda kabilata ta yi nesa.

L. Mah 8

L. Mah 8:1-12