Littafi Mai Tsarki

L. Mah 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, Allah ya ba da Oreb da Ziyib sarakunan Madayanawa a gare ku. To, me na yi wanda ya fi naku?” Da ya faɗi haka, sai suka huce.

L. Mah 8

L. Mah 8:1-6