Littafi Mai Tsarki

L. Mah 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Ifraimu suka ce wa Gidiyon, “Me ke nan ka yi mana, da ba ka kirawo mu lokacin da ka tafi yaƙi da Madayanawa ba?” Suka yi masa gunaguni ƙwarai.

L. Mah 8

L. Mah 8:1-7