Littafi Mai Tsarki

L. Mah 5:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya fāɗi a gwiwoyinta,Ya fāɗi ƙasa, yana kwance shiru a ƙafafunta.A ƙafafunta ya sunkuya ya fāɗi,Ya fāɗi matacce har ƙasa.

L. Mah 5

L. Mah 5:19-30