Littafi Mai Tsarki

L. Mah 5:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mahaifiyar Sisera ta duba ta tagogi,Ta leƙa ta kariyar taga, ta ce,“Me ya sa karusarsa ta yi jinkirin zuwa?Don me dawakansa ba su komo da wuri ba?”

L. Mah 5

L. Mah 5:21-31