Littafi Mai Tsarki

L. Mah 5:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ɗauki turken alfarwa a hannunta,Ta riƙe guduma a guda hannun,Ta bugi Sisera, kansa ya fashe,Ta kwankwatse kansa, ya ragargaje.

L. Mah 5

L. Mah 5:21-30