Littafi Mai Tsarki

L. Mah 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka Ubangiji ya husata ƙwarai da Isra'ilawa, sai ya bashe su ga Kushan-rishatayim, Sarkin Mesofotamiya. Jama'ar Isra'ila kuwa suka bauta masa shekara takwas.

L. Mah 3

L. Mah 3:5-16