Littafi Mai Tsarki

L. Mah 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, sai Ubangiji ya ta da Otniyel, ɗan Kenaz, ƙanen Kalibu don ya ceci Isra'ilawa.

L. Mah 3

L. Mah 3:1-11