Littafi Mai Tsarki

L. Mah 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A duk sa'ad da suka tafi yaƙi sai Ubangiji ya yi gāba da su kamar dai yadda ya faɗa. Saboda haka suka shiga wahala ƙwarai.

L. Mah 2

L. Mah 2:8-16