Littafi Mai Tsarki

L. Mah 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya husata da Isra'ilawa, ya bashe su ga waɗanda za su washe su. Ya sa magabtansu da suke kewaye da su suka sha ƙarfinsu, har ya zama Isra'ilawa ba su iya kāre kansu daga maƙiyansu ba.

L. Mah 2

L. Mah 2:10-23