Littafi Mai Tsarki

L. Mah 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya mayar wa mahaifiyarsa da azurfar dubu da ɗari (1,100). Mahaifiyarsa ta ce, “Domin kada la'anar ta kama ɗana, ina ba da wannan azurfa ga Ubangiji da zuciya ɗaya. Ana iya sassaƙa gunki a kuma yi na zubi saboda haka zan ba ka ita.”

L. Mah 17

L. Mah 17:1-4