Littafi Mai Tsarki

L. Mah 17:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne ya ce wa mahaifiyarsa, “Sa'ad da aka sace miki tsabar azurfan nan dubu da ɗari ɗaya (1,100), kin hurta la'ana a kan ɓarayin, na kuwa ji ki. To, ga shi, azurfar na wurina, ni na ɗauka.”Sai mahaifiyarsa ta ce, “Allah ya sa maka albarka, ɗana.”

L. Mah 17

L. Mah 17:1-11