Littafi Mai Tsarki

L. Mah 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta kuwa sa shi ya yi barci a cinyoyinta, sai ta kira wani mutum, ta sa shi ya aske tukkwayen nan bakwai waɗanda suke kansa. Sa'an nan ta yi ƙoƙari ta sa ya harzuƙa, amma ƙarfinsa ya rabu da shi.

L. Mah 16

L. Mah 16:17-28