Littafi Mai Tsarki

L. Mah 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ce masa, “Ga Filistiyawa a kanka, Samson!”Sai ya farka daga barcinsa, ya ce, “Zan fita kamar yadda na saba yi koyaushe, in miƙe jikina.” Ashe, bai sani ba, Ubangiji ya rabu da shi.

L. Mah 16

L. Mah 16:18-24