Littafi Mai Tsarki

L. Mah 16:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Delila ta gane ya faɗa mata ainihin gaskiya, sai ta aika a kirawo shugabannin Filistiyawa tana cewa, “A wannan karo ku zo, domin ya faɗa mini ainihin gaskiyar.” Shugabannin Filistiyawa kuwa suka zo wurinta da kuɗi a hannu.

L. Mah 16

L. Mah 16:11-26