Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya ce mini, zan yi juna biyu, in haifi ɗa, don haka kada in sha ruwan inabi, ko abin sa maye, kada kuma in ci haramtaccen abu, gama yaron zai zama keɓaɓɓe ga Allah tun daga cikin ciki har zuwa ranar da zai rasu.”

L. Mah 13

L. Mah 13:1-12