Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Macen kuwa ta tafi ta faɗa wa mijinta cewa, “Mutumin Allah ya zo wurina, fuskarsa tana da bantsoro kamar fuskar mala'ikan Ubangiji. Ni kuwa ban tambaye shi inda yake ba, shi kuma bai faɗa mini sunansa ba.

L. Mah 13

L. Mah 13:1-9