Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Manowa ya yi roƙo ga Ubangiji ya ce, “Ya Ubangijina, ina roƙonka ka bar mutumin Allah wanda ka aiko, ya sāke zuwa wurinmu, ya faɗa mana abin da za mu yi wa yaron da za a haifa.”

L. Mah 13

L. Mah 13:1-9