Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

gama za ki yi juna biyu, ki haifi ɗa. Ba za ki taɓa aske kansa ba Zai zama keɓaɓɓe ga Allah tun daga cikin ciki. Shi ne zai ceci Isra'ilawa daga hannun Filistiyawa.”

L. Mah 13

L. Mah 13:1-14