Littafi Mai Tsarki

L. Fir 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a iya kawo su kamar hadayar nunan fari ga Ubangiji, sai dai ba za a ƙona su a kan bagade ba, kamar hadaya ta ƙonawa mai daɗin ƙanshi.

L. Fir 2

L. Fir 2:11-16