Littafi Mai Tsarki

L. Fir 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace hadaya ta gari da za a kawo wa Ubangiji, ba za a sa yisti ba, gama ba za a yi hadayar ƙonawa ga Ubangiji da yisti, ko da zuma ba.

L. Fir 2

L. Fir 2:9-13