Littafi Mai Tsarki

L. Fir 19:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ku kiyaye dokokina. Kada ku bar dabbobinku su yi barbara da waɗansu iri dabam. Kada ku shuka iri biyu a gonakinku. Kada ku sa tufar da aka yi da ƙyalle iri biyu.

L. Fir 19

L. Fir 19:10-27