Littafi Mai Tsarki

L. Fir 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya kwana da mace wadda take baiwa, wadda kuma wani yake tashinta, tun ba a fanshe ta ba, ko kuwa ba a 'yanta ta ba, sai a bincike, amma ba za a kashe su ba, domin ita ba 'yantacciya ba ce.

L. Fir 19

L. Fir 19:12-27