Littafi Mai Tsarki

L. Fir 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ya ɗaukar wa kansa fansa a kan wani ko ya yi ta ƙinsa, amma ya ƙaunaci sauran mutane kamar yadda yake ƙaunar kansa. Ni ne Ubangiji.

L. Fir 19

L. Fir 19:16-21