Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Idan kuma sabon mikin ya juya, ya rikiɗa ya zama fari, zai tafi wurin firist.

17. Firist ɗin zai dudduba shi, idan cutar ta rikiɗa ta zama fara, sai firist ya hurta, cewa, mutumin tsarkakakke ne, gama ya tsarkaka.

18. Amma idan akwai wanda yake da ƙurjin da ya warke,