Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ya dudduba sabon mikin ya hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, sabon miki fa marar tsarki ne, gama kuturta ce.

L. Fir 13

L. Fir 13:12-22