Littafi Mai Tsarki

L. Fir 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai dudduba shi, idan cutar ta rikiɗa ta zama fara, sai firist ya hurta, cewa, mutumin tsarkakakke ne, gama ya tsarkaka.

L. Fir 13

L. Fir 13:16-23