Littafi Mai Tsarki

Fit 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai masu sihiri suka ce wa Fir'auna, “Ai, wannan aikin Allah ne.” Amma zuciyar Fir'auna ta taurare, har da bai kasa kunne ga Musa da Haruna ba, kamar yadda Ubangiji ya riga ya faɗa.

Fit 8

Fit 8:14-20