Littafi Mai Tsarki

Fit 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Tashi da sassafe ka sami Fir'auna a daidai lokacin da ya fita za shi rafi, ka ce masa, ‘Ni Ubangiji na ce ka saki jama'ata domin su yi mini sujada.

Fit 8

Fit 8:17-26