Littafi Mai Tsarki

Fit 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu sihiri suka ƙokarta su sa kwarkwata ta bayyana ta wurin sihirinsu, amma ba su iya ba. Kwarkwata kuma ta yayyaɓe 'yan adam da dabbobi.

Fit 8

Fit 8:16-19