Littafi Mai Tsarki

Fit 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa suka yi. Haruna ya miƙa sandansa ya bugi ƙurar ƙasa, sai ta zama kwarkwata a bisa 'yan adam, da bisa dabbobi. Dukan ƙurar ta zama kwarkwata ko'ina cikin ƙasar Masar.

Fit 8

Fit 8:8-27