Littafi Mai Tsarki

Fit 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa ya ce wa Ubangiji, “Ya Ubangijina, ni ba mai lafazi ba ne, ban taɓa zama ba, ko a yanzu ma, bayan da ka yi magana da bawanka, gama ni mai nauyin baki ne, mai nauyin harshe kuma.”

Fit 4

Fit 4:8-14