Littafi Mai Tsarki

Fit 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce masa, “Wa ya yi bakin ɗan adam? Wa ya yi bebe ko kurma, ko mai gani ko makaho? Ko ba ni Ubangiji ba ne?

Fit 4

Fit 4:6-17