Littafi Mai Tsarki

Fit 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ba su gaskata mu'ujizan nan biyu ba, ba su kuma kula da maganarka ba, sai ka ɗibi ruwa daga Kogin Nilu, ka zuba bisa busasshiyar ƙasa. Ruwan zai zama jini a bisa busasshiyar ƙasa.”

Fit 4

Fit 4:8-12