Littafi Mai Tsarki

Fit 39:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi waɗansu ƙawane biyu na zinariya, suka maƙala su daga ƙasa a gaban kafaɗu biyu na falmaran kusa da mahaɗin a bisa abin ɗamarar falmaran.

Fit 39

Fit 39:16-28