Littafi Mai Tsarki

Fit 39:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma yi ƙawane biyu na zinariya, suka sa su a gefe biyu na ƙyallen maƙalawa a ƙirji daga ciki kusa da falmaran.

Fit 39

Fit 39:10-21