Littafi Mai Tsarki

Fit 38:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An mori azurfa talanti ɗari don yin kwasfa na alfarwa, da kwasfa na labule. An yi kwasfa ɗari da azurfa talanti ɗari, wato kwasfa ɗaya talanti ɗaya ke nan.

Fit 38

Fit 38:23-31