Littafi Mai Tsarki

Fit 38:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane mutum da aka ƙidaya ya ba da rabin shekel. Duk mai shekara ashirin ko fi an ƙidaya shi, aka sami maza dubu ɗari shida da dubu uku da ɗari biyar da hamsin (603,550).

Fit 38

Fit 38:18-31