Littafi Mai Tsarki

Fit 38:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi maratayan dirkoki da azurfa shekel dubu ɗaya da ɗari bakwai da saba'in da biyar (1,775), sa'an nan an dalaye kawunansu, an kuma yi musu maɗaurai.

Fit 38

Fit 38:22-31