Littafi Mai Tsarki

Fit 38:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi wa labulen ƙofar farfajiya ado na ɗinki da na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, da na lallausan zaren lilin. Tsawonsa kamu ashirin, tsayinsa kamu biyar daidai da labulen farfajiya.

Fit 38

Fit 38:9-25