Littafi Mai Tsarki

Fit 38:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi dirkokin labulen guda huɗu, da kwasfan dirkoki guda huɗu da tagulla, amma da azurfa aka yi maratayan dirkokin. An dalaye kawunansu da maɗauransu da azurfa.

Fit 38

Fit 38:11-29